Jump to content

Tattaunawar user:Ifteehern

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: shekara 1 da ta gabata by Ifteehern in topic Gyara

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Ifteehern! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:26, 14 Satumba 2024 (UTC)Reply

Gyara

[gyara masomin]

Sannu da aiki @Ifteehern a matsayin ka na sabon edita kana ƙoƙarin gyara kuma muna buƙatar ka, saidai gyaran da kake yi baida ma'ana, hasali ma yana ɓata abinda aka rubuta. Kamar wajan "jam'i" ka goge ka meda jami'i wanda hakan ya saɓa ƙa'ida. Zan goge gyran da kayi Sannan a kula wajan yi gyara mai kyau..

Pharouqenr (talk) 09:29, 16 ga Augusta, 2025 (UTC)Reply

Nagode kuma insha allah zan gyara Ifteehern (talk) 06:07, 10 Satumba 2025 (UTC)Reply
Wa alaikum sallam warahamatullah malm @Pharouqenr sannuka kaima da aiki In sha Allah zan Gyara koma wanda din bansan nayi ba amma enah da tanbaya saunawa kaga nayi kalan wanan gyra ? Koma ni ba namiji bane mace ne. Ifteehern (talk) 06:12, 10 Satumba 2025 (UTC)Reply
Tabbas @Ifteehern mafi yawancin gyararrakin da kikeyi kuskure ne, hasali ma suna canza ma'anar muƙala. Domin ƙarin haske shiga nan https://ha.wikipedia.org/wiki/Wikipedia:Tutorial Captain Pharouq 06:22, 10 Satumba 2025 (UTC)Reply
Tom Nagode sosai da gyara zankula in sha Allah @Pharouqenr Ifteehern (talk) 06:50, 10 Satumba 2025 (UTC)Reply
Domin ingataccen gyara ki dinga Saka categories, Ƙara Mahaɗar waje, Gusar da shafi zuwa ingattacen Take, saka hoto. etc @Ifteehern fatan zaki gyara. Captain Pharouq 06:54, 10 Satumba 2025 (UTC)Reply
Gaskiya ban iya sawa ba Amma zan tambaya Umar ɗan Uwana Nagode Ifteehern (talk) 06:58, 10 Satumba 2025 (UTC)Reply