Yehuda Shimon, lauya da ke aiki da wata ƙungiyaR Isra'ilawan da aka kama rikici da Falaɗinawa ya ce hare-haren da aka kai kan ƙauyukan Falasɗinawa a ƙarshen makon ramuwar gayya ne kan kashe jami'in tsaron Isra'ila.
Ƙarin bayani - trib.al/19TMCq4
BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarku

